Bangaren siyasa, A safiyar yau Alhamis ne Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana da dubban malamai, daliban makarantar hauza da sauran mutanen garin Qum don tunawa da zagayowar shekaru talatin da shida da yunkurin 19 ga watan Dey na mutanen garin nan Qum.
Lambar Labari: 1358111 Ranar Watsawa : 2014/01/13